1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mauritius: Shekaru 50 da samun 'yanci

Mouhamadou AwalMarch 12, 2018

Tsibirin Mauritius na bukukuwan cika shekaru 50 da samun 'yanci daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya, a dai-dai lokacin da shugabar kasar ke fuskantar barazanar rasa kujerarta sakamakon zargin cin hanci da rashawa.

https://p.dw.com/p/2uAA2