1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

MDD ta dauki kudiri kan rikicin Burundi

Suleimane Babayo/GATNovember 13, 2015

Kwamitin sulhu na MDD ya gudanar da taro a wannan Jumma'a inda ya dauki kudirin da ya yi Allah Wadai da tashe-tashen hankulla da ake ci gaba da fuskanta a kasar Burundi

https://p.dw.com/p/1H5PZ