1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Minista Onyeama ya gana da ma'aikatan sashen Hausa

Umaru-Danladi AliyuJune 15, 2016

Batun 'yan Najeriya dake zama bakin haure a Turai da yankin Niger Delta da yaki da cin rashawa suna daga cikin al'amuran da ministan ya tabo lokacin hira da sashen Ingilishi a Bonn.

https://p.dw.com/p/1J6k4