1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ministocin tsaro na NATO na yin taro a birnin Brussels

February 15, 2017

Ana gudanar da taron ne na ministocin tsaro na NATO tare wakilan gwamnatin Amirka.

https://p.dw.com/p/2Xbu0
James Mattis sakataran  harkokin tsaron Amirka da Jens Stoltenberg babban sakataran NATO
James Mattis harkokin tsaron Amirka da Jens Stoltenberg babban sakataran NATOHoto: picture-alliance/AP Photo/V. Mayo

Ministocin kula da harkokin tsaro na NATO na yin taro a birnin Brussels na Beljiyam tare da halartar sabon sakataran harkokin  tsaro na Amirka James Mattis.Ana sa ran taron zai dinke barakar da ke tsakanin kungiyar da Amirka wanda tun farko shugaba Donald Trump ya kamanta kungiyar da cewar lokacinta ya wucce.