1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Motsa jiki na mata a Ghana

September 7, 2016

Sakamakon karancin abinci mai gina jiki, wata mata mai suna Bernice Asiedu ta dau aniyar taimakawa 'yan kasar ta hanyar kirkiro hanyoyin motsa jiki na mata domin sauya yanayin rayuwarsu.

https://p.dw.com/p/1JwWx