1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mubi: Shekara guda bayan Boko Haram ta kwace garin

Adrian Kriesch/ MNAOctober 27, 2015

'Yan ta'addar Boko Haram sun lalata gaba ki daya garin Mubi da ke jihar Adamawa ta Arewa maso Gabacin Najeriya. Wakilan DW sun kai ziyara garin shekara guda bayan an fatattaki 'yan ta'addar.

https://p.dw.com/p/1Gurj