1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Cece-kuce kan tallafin yaki da Boko Haram

Al-Amin (HON) InternetDecember 15, 2017

'Yan Najeriya na gudanar da zazzafar muhawara kan matakin da kungiyoyin gwamnonin kasar suka dauka na bai wa gwamnati dala biliyan daya domin yaki da ayyukan kungiyar Boko Haram a yankin arewa maso gabashin kasar.

https://p.dw.com/p/2pSUr