1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Cecekuce bayan korar dan majalisa

September 29, 2016

A Najeriya kungiyoyin rajin yaki da cin hanci sun maida murtani a game da dakatara da Hon Abdulmumini Jibri da majalisar wakilai bisa tona asirin zargin shugaban majalisa na arangizo kudi sama da bilyan 200.

https://p.dw.com/p/2QkNX