1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Kotu ta yi watsi da karan 'yan Shi'a

Abdourahamane Hassane
July 7, 2017

Wata kotu a Najeriya ta yi watsi da karan da jagoran 'yan Shi'a Ibrahim Zakzaky ya shigar a kan rundunar sojojin kasar wacce ya zarga da cin zarafin bil Adama.

https://p.dw.com/p/2gAuX
Nigeria Schiitische Muslime in Dakasoye
Hoto: A. Abubakar/AFP/Getty Images

Jagiran 'yan Shi'a Ibrahim Zakzaky ya nemi a biya shi diya ta Naira bliyan biyu bayan arangamar da aka sha tsakanin 'yan Shi'ar da sojojin Najeriyar. A cikin watan Disamba na shekara  ta 2015 a garin Zariya da ke cikin jihar Kaduna a yanki arewa maso gabashin kasar wanda a ciki mutane 350 suka mutu.