1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Magance sace mutane tsakanin Abuja da kaduna

Salissou Boukari
June 14, 2017

Rundunar 'yan sandar Nigeria ta jibge jami’an tsaro 600 akan hanyar Abuja zuwa kaduna, sakamakon karuwar ayyukan masu garkuwa da mutane da ‘yan fashi da makami da suka addabi jama'a.

https://p.dw.com/p/2eioC