1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Martani kan nemo 'yan matan Chibok

Salissou Boukari
April 14, 2017

Gwamnatin Najeriya ta mayar da martani ga masu fafutukar ganin an ceto 'yan makarantan Chibok, inda ta ce ta yi rawar gani a kokarinta na gano 'yan matan duk da maganganun da take sha daga 'yan fafutukar.

https://p.dw.com/p/2bFiw