1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

NEMA ta bada agaji bayan tashin bama-bamai a Jos

Abdullahi Maidawa Kurguy/ MABJuly 6, 2015

Mutane 44 sun mutu kana wasu 47 suka samu raunuka sanadiyyar tashin tagwayen bama-bamai a garin Jos na Najeriya. Amma kuma Hukumar bada agajin gaggauwa ta na kula da wadanda hare-haren suka ritsa da su.

https://p.dw.com/p/1FtUd