1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nigeria ta zama Mamban komitin kare hakkin jama'a

May 13, 2009

Irin rawar da Nigeria zata taka a komitin kare hakkin jama'a ta Majalisar Ɗunkin Duniya

https://p.dw.com/p/HpXQ
'Yancin Bil'adamaHoto: Petar Milat


Bayan da aka zaɓi Nijeriya a matsayin mamba a kwamitin kare hakƙin bil-adama na majalisar ɗinkin duniya, tare da ƙasashen Amirka da Kamaru da Senegal, daga nan birnin Bonn, Saleh Umar Saleh, ya tuntubi Honourable Faruƙ Lawan, shugaban kwamitin shirin kawancen raya afrika NEPAD a majalisar dokokin ƙasashen yankin yammacin afrika, inda ya fara da tambayarsa ko wace rawa yake ganin Nijeriya zata taka a cikin kwamitin?

Mawallafi: Saleh Umar Saleh


Edita: Zainab Mohammed