1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: 'yan adawar sun yi watsi da jadawalin zabuka

Abdoulaye Maman Amadou/Gazali Abdou TasawaJuly 31, 2015

'Yan adawar kasar ta Nijar na cewa hukumar zaben kasar ta CENI ba ta da hurumin fitar da jadawalin zabukan wanda ya ke aiki ne na hukumar sasanta rigingimun siyasa a kasar ta CNDP:

https://p.dw.com/p/1G89s