1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Obama ya gana da Donald Trump a fadar White House

Salissou Boukari
November 10, 2016

https://p.dw.com/p/2SWH5

Sabon shugaban Amirka mai jiran gado Donald Trump, ya gana a wannan Alhamis din da shugaba mai barin gado Barack Obama a fadarsa ta White House domin tattauna batun shirye-shiryen mika mulki.