1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikici ya yi zafi tsagin Kwankwaso da Ganduje a APC

Nasir Salis Zango (YB)December 27, 2017

An kakkabe hannun tsagin tsohon gwamna daga shugabancin jam'iyyar a Kano an kuma maye gurbinsa da masu goyon bayan gwamna me ci, lamarin da ya kara harzuka 'yan Kwankwasiya har takai wasu na fucewa daga jam'iyyar.

https://p.dw.com/p/2q1AY