1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin Rasha da Ukraine na ci gaba da shafar duniya

April 28, 2022

Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya ziyarci Rasha da Ukraine don neman mafita a yakin Ukraine, yakin da a yanzu ke shafar kasashen duniya na nesa da ma na kusa.

https://p.dw.com/p/4AZTD
Ukraine | Antonio Guterres in Borodianka
Hoto: Efrem Lukatsky/AP Photo/picture alliance