1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin siyasar Kwango na kara kamari

Abdullahi Tanko BalaSeptember 20, 2016

Mutane da dama sun rasa rayukansu yayin da aka shiga rana ta biyu tarzoma da zanga zanga a Jamhuriyar Dimokradiyyar Kongo inda aka kona ofisoshin jam'iyyun adawa uku.

https://p.dw.com/p/1K5TO