1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar 'yan Gudun hijira a Turai

Umaru AliyuSeptember 17, 2015

Matakan rufe kan iyakokin Turai na jefa 'yan gudun hijira cikin tsaka mai wuya.

https://p.dw.com/p/1GYCt
Makomar 'yan gududn hijira
Makomar 'yan gududn hijiraHoto: picture-alliance/dpa/M. Ozturk

Kasashen nahiyar Turai sun bi sahun Jamus wajen tsaurara matakan bincike a kan iyakokinsu yayin da wasu suka rufe kan iyakokin nasu baki daya, a wani mataki na kawo karshen kwararar 'yan gudun hijira da bakin haure.