1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabon tsarin ciyar da 'yan gudun hijirar Boko Haram

Uwais Abubakar Idris/ASAugust 30, 2016

Fito na fito da 'yan gudun hijirar Boko Haram suka yi a Maiduguri kan zargin karkatar da abincin tallafin da ake basu ya sanya gwamnati sake lalle na basu abincin a hannunsu.

https://p.dw.com/p/1JsOE