1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Hotuna 13
Sabrina Pabst/ UAApril 13, 2016
https://p.dw.com/p/1ITnc

Rayuwa a New York, babu biyan haraji, tare da aikin neman zaman lafiyar duniya. Aiki kamar a mafarki. Yanzu an fara tattaunawa game da neman mukamin da ya fi girma a Majalisar Dinkin Duniya. Mata za a bai wa fifiko.