1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Samar da shinkafa mai inganci a Cote d'Ivoire

Ahmed Salisu
January 23, 2017

Wani manomin shinkafa mai suna Kone Gninlnagnon na son mamaye kasuwar shinkafa da ke Cote d'Ivoire ta hanyar samar da shinkafa mai kyau. Mutumin ya nakalci kasuwanci, hakan ne ma ya sanya ya ke kokarin ganin kamfaninsa mai suna 'New Rice' ya yi fice wajen samar da shinkafa a Afirka.

https://p.dw.com/p/2WGDj