1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Uwa na neman 'ya'yanta daga Boko Haram

May 13, 2016

Saratu Zacharia tana cike da fata, inda ta dage wajen neman sunan yaranta hudu a cikin sunayen 'yan gudun hijira a garin Yola na jihar Adamawa da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.

https://p.dw.com/p/1InNi