1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 17.10.2017

Abdullahi Tanko Bala
October 17, 2017

A cikin shirin za a ji kungiyoyin mata a arewacin Najeriya sun kudiri aniyar karfafa gwiwar mata 'yan uwansu shiga a dama da su a fagen siyasa. Gwamnatin Jamhuriyar Niger ta bullo da sabuwar dokar harajin gidaje.

https://p.dw.com/p/2lwel