1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 05.10.2017

Abdullahi Tanko Bala
October 5, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya malaman makaranta a jihar Kaduna sun gudanar da zanga-zangar kan rashin biyansu albashi na tsawon shekara guda.

https://p.dw.com/p/2lIv1

A Nijar kuwa hukumar da ke kula da kafofin sadarwa ta sanar da daukar  matakan ladabtarwa kan kamfanonin wayar tafi da gidanka.