1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharhi: Sulhu maimakon rokoki a Koriya

January 10, 2018

Tattaunawar kai tsaye tsakanin Koriya ta Arewa da ta Kudu cikin shekaru biyu ta haifar da sabon fata. Amma ya kamata Amirka da China su goyi bayan sabon yunkurin, inji Alexander Freund a cikin sharhin da ya rubuta.

https://p.dw.com/p/2qdPS