1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 50 da mutuwar Martin Luther King

Mouhamadou Awal Balarabe
April 4, 2018

Shekaru 50 ke nan da kashe Martin Luther King saboda adawa da banbanci da ake nuna wa bakar fata na Amirka. Sai dai bincike ya nuna cewa har yanzu bakake ba sa samun dama da farar fata na kasar ke samu.

https://p.dw.com/p/2vUq3