1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru biyu na mulkin Buhari a Najeriya

Abdullahi Tanko Bala
June 2, 2017

Shekaru biyu kenan cif Shugaba Muhammadu Buhari ke kan karagar mulkin Najeriya, kasa mafi yawan al'umma a Afirka. A karon farko da jam'iyyar adawa ta lashe zabe, ya kuma yi alkawarin kawo canji.

https://p.dw.com/p/2e4Bi