1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekau ya ce ba a raunata shi ba

Alamin(Hon)InternetSeptember 25, 2016

Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya fito da sabon faifan bidiyo da kungiyar ta fitar bayan da a watan da ya gabata rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewa an raunata shi a wani hari da aka kai maboyar sa.

https://p.dw.com/p/2QZVh