1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shin me ke kawo matsanancin zafi?

July 13, 2015

Wannan ita ce tambayar da ta fito daga mai sauraronmu, Auwalu England Geographer, kurna, Jihar Kano, kuma ita ce tambayar da za mu maida hankali kanta a yau.

https://p.dw.com/p/1Fxxx
Pakistan Hitzewelle Wasser
Hoto: Reuters/A. Soomro

Shin mene ne yake kawo matsanancin zafi a wasu kashen duniya? Akwai matakan da ake dauka ne dan kariya?....Wasu kenan daga cikin tambayoyin da shirin ya kunsa, wadanda tare da tallafin abokan aiki na, zamu gabatar muku da amsoshinsu. Wannan ita ce tambayar da ta fito daga mai sauraronmu, Auwalu England Geographer, kurna, Jihar Kano, kuma ita ce tambayar da za mu maida hankali kanta a yau.