1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 18.02.2018

February 18, 2018

Cikin shirin za a ji wani jirgin saman fasinja na kasar Iran ya fadi a wannan Lahadi inda ake fargabar fasinjoji 60 da masu hidima shida sun salwanta. Jirgin mallakin kamfanin Aseman Airlines ya fadi ne cikin wasu tsaunuka a wani yanki da ke kudu maso yammacin kasar.

https://p.dw.com/p/2stYo