1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 18:03:2018

Ramatu Garba Baba
March 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, dakarun gwamnatin kasar Siriya sun bai wa 'yan tawayen Harasta wani yanki da ke karkashin garin Ghouta wa'adi na sa'oi don gaggauta ficewa daga garin da ake ta barin wuta don murkushe 'yan tawayen.

https://p.dw.com/p/2uXxV