1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 18.10.2017

October 18, 2017

Cikin shirin za a ji yadda gwamnan jihar Benue Samuel Oton ya yi korafi kan wani abin da ya kira kokari da wasu m akiyaya ke yin a tayar hankali a jihar, bayan dokar da jihar ta tsara na hana makiyayan kiwon dabbobinsu.

https://p.dw.com/p/2m7LV