A cikin shirin za a ji cewa, kungiyar Amnesty International ta zargi jami'an tsaron Najeriya da kin daukar matakin tsaro don hana aukuwar sace 'yan matan sakandaren Dapchi da ke a jahar Borno da mayakan kungiyar Boko Haram suka yi a watan da ya gabata.