1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 13.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 13, 2017

A cikin shirin za a ji murna ta koma ciki yayin da Sanata Bukola Saraki shugaban majalisar dattawa zai sake fiskantar tuhuma kan boye kadadrori a Najeriya. A Jamhuriyar Nijar kuwa kungiyoyin farar hula sun koka kan makomar matasa dubu hudu da aka dawo da su kasar daga Libiya.

https://p.dw.com/p/2pIpy