1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 16.10.2017

Yusuf Bala Nayaya
October 16, 2017

A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar kwanaki kalilan bayan kaddamar da wani gangamin 'yan farar hula da ya soki lamirin fannin shara'a a kasar gwamnatin Nijar ta kaddamar da wasu sauye-sauye.

https://p.dw.com/p/2lw5H