1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 12.11.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
December 12, 2017

A cikcin shirin rana na DW za ku ji cewa an samu asarar rayukan mutane fiye da 170 a wani rikici da ya barke a tsakanin wasu makiyaya a arewacin kasar Sudan ta Kudu mai fama da yakin basasa na fiye da shekaru hudu.

https://p.dw.com/p/2pE7I