1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 14.10.2017

Salissou Boukari
October 14, 2017

Wasu 'yan bindiga na kabilar Toposa na kasar ta Sudan ta Kudu, sun hallaka mutane shida cikin su 'yan makarantar gaba da sakandire biyar a Arewacin kasar Kenya.

https://p.dw.com/p/2lpty