1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 17.10.2017

Salissou Boukari
October 17, 2017

A cikin shirin za a ji cewa babbar kotu da ke Abuja a Tarayyar Najeriya ta umurci wadanda suka tsaya wa shugaban haramtacciyar kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu da su fito da shi daga duk inda ya shiga domin ya fuskanci shari'a.

https://p.dw.com/p/2m2cm