1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

DIRA.BZMarch 7, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, tsohun shugaban kasar Olusegun Obasanjo ya tada kura a fagen siyasar kasar bayan da ya yi ikrarin cewa ya kamata mafi yawan masu neman takarar shugabancin kasar na zaman gidan yari ne a halin yanzu.

https://p.dw.com/p/488eo