1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Lateefa Mustapha Ja'afar
June 5, 2023

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahoto kan shirin kungiyar kwadago ta NAjeriya na sasantawa da gwamnati kan cire tallafin man fetur, kafin daukar matakin yajin aiki da ta kudiri yi idan ba a biya bukatun da ta mika ba. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/4SDL5