1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 18.02.2018

February 18, 2018

Cikin shirin za a ji cewa Shugaban darikar Katholika na duniya Paparoma Francis ya sake kafa kwamitin binciken zarge-zargen aikata lalata tsakanin manyan malaman darikar, watanni biyu da shudewar wa'adin kwamitin da aka kafa a baya.

https://p.dw.com/p/2ssn2