1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 18.03.2018

Ramatu Garba Baba
March 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, an kashe wasu masunta biyar a jahar Borno da ke a Najeriya a yayin da can kasar Rasha kuwa jama'a ke kada kuri'ar su don zaben shugaban kasa.

https://p.dw.com/p/2uXOL