1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 12.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 12, 2017

A shirin za a ji kasa da wata guda bayan babban taro kan sauyin yanayi na duniya na birnin Bonn a Jamus da ya samu mahalarta su 23,000 daga kasashen duniya, Shugaba Emmanuel Macron zai jagoranci taro kan sauyin yanayi a Paris.

https://p.dw.com/p/2pBO2