1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 20.02.2018

Yusuf Bala Nayaya
February 20, 2018

A cikin shirin za a ji Boko Haram ta kai farmaki wata makaranta a jihar Yobe Arewa maso Gabashin Najeriya. A Amirka ma dalibai a jihar Florida sun shirya gangamin adawa da mallakar bindigogi barkatai.

https://p.dw.com/p/2sxqB