1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Safe naDW Hausa ( 17.03.2018)

Zainab Mohammed Abubakar
March 17, 2018

Majalisar wakilan China ta tabbatar da Xi Jinping a matsayin shugaban kasa na sai madi ka ture. A Birtaniya kuwa 'yan sanda sun kaddamar da binciken mutuwar fitaccen dan kasuwar Rasha da ake zargin yi wa kisa a gidanshi.

https://p.dw.com/p/2uV6A