1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na DW na 14.10.2017

Salissou Boukari
October 14, 2017

A cikin shirin za a ji cewa kasashen da suka rattaba hannu a yarjejeniyar kasa da kasa kan batun shirin nukiliyar kasar Iran, sun sanar da damuwarsu bayan da shugaban Amirka ya dauki matakin da ka iya sawa ya fice daga yarjejeniyar a kowa ne lokaci.

https://p.dw.com/p/2lp6J