1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 19.10.2017

Salissou Boukari
October 19, 2017

A cikin shirin za a ji cewa mutane hudu sun mutu a zanga-zangar da ta gudana ta 'yan adawa a kasar Togo sakamakon harbinsu da jami'an tsaron kasar suka yi.

https://p.dw.com/p/2m92Z