1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin taimakon mata ta fannin noma a Yuganda

March 6, 2017

Galibin mata a Yuganda sun rungumi harkar noma musamman wadanda karatu ya gagare su. Sun sami wata dama da wata cibiya ta Kad Africa mai ba da horo kan aikin noman kayan lambu, ke samarwa a kasar.

https://p.dw.com/p/2YizM