1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 16.02.2018

Yusuf Bala Nayaya
February 16, 2018

A cikin shirin za a ji kasar Habasha ta ayyana dokar tabaci, abin da ke zuwa kwana guda bayan da firaminista ya bayyana aniyar ajiye mukaminsa. Kungiyoyin farar hula sun yi gangami don wayar da kan jama’a kan zabe a Abuja Najeriya.

https://p.dw.com/p/2spen